Kiristoci da dama ne suka jerin gwano tun kafin wayewar gari domin yin bankwana da gawar Bajamushen, wadda aka dauke ta da sanyin safiyar Litinin daga fadar Vatican wato inda ya rasu kenan ranar ...
A wannan Asabar ne aka yi bankwana da marigayi Achbishop Desmond Tutu na Afirka ta Kudu wanda ya rasu a Lahadin da ta gabata. An yi bankwana da gwarzon ne cikin matakai. Kasar Afirka ta Kudu, ta yi ...
An yi ma sa kyakkyawar bankwana a filin wasa na Etihad a daren Talata – inda yayi jawabi mai tsosa rai wanda ta kai har kocin ƙungiyar Pep Guardiola zubar da hawaye, tara da kiran ranar ta jiya a ...