Ɓangarorin sabuwa da na tsohuwar PDP sun buɗe babin sulhu da nufin kawo karshen banbancin da ke barazana ga tasirin jamiyyar. An dai kai nuna yatsa, dama kokari na baiwa hammata iska a kokarin kaiwa ...
Ministan Abuja ya halarci taron gwamnonin PDP a lokacin da jam'iyyar ke cikin mawuyacin hali gabanin zaben 2027. Ministan Abuja Nyesom Wike da ake kai ruwa rana a kansa a jam'iyyar adawa ta PDP a ...